Sirrin Soya Jijjiban Saniya
Kamar yanda wasu suka sani shekarun
baya soyayyen jijjiɓi mukeyi yayinda
muke gyara asalin naman gaban saniya
na karama wanda bata taba haifuwa ba
ayi dafuwar da itatuwan sannan a mayar
dashi soyayye lokacinda mace zataci
wannan naman to ya zama akwai garin
yajin ciccibi wato yajin mai jego sai
tarinƙa dan gwalawa tanacin naman
dashi,
MEYE BABBAN CIN SOYAYYE DA WANDA BA SOYAYYEBA
Kamar yanda na fada abaya karamar
saniya wanda bata haifu ba ita ake samu
shine asalin jijjiɓi da baya bada matsala,
ana dafashi da itatuwa kamar haka.
- sassaƙen gabaruwa
- sassaƙen ɓaure
- saiwar yaɗiya
- sassaƙen mangwaro
- Garin ɗan bashanana
waɗannan itatuwa da ake dafawa a tace
ruwan wanda da wannan ruwan dashi
ake dafa naman bayan ya dafu sosai sai a
sauke a soyashi ana iya saka masa magi
amma dai ba'a cinsa saida yajin ciccibi,


No comments:
Post a Comment